Main menu

Pages
          MEAT PIE

INGREDIENTS;

 -- Flour 2 cups

-- Baking powder 1 son

-- Arish potatoes 5

-- Butter 2 spn

-- Egg 2

-- Onion small pepper

-- Meat 1/4

-- Salt curry

-- Cabbagep

 -- Spices

-- Vegetable oil.


     PREPARATION

 _Dafarko uwargida zaki gyara nama ki tafasa shi kiniqa koki yankasu kanana kiyayyanka Albasa da tarugu kisoya kamar 3mnt saiki zuba gishiri Maggi spices curry saiki yayyanka cabbage dankali da dafaffen kwai Amma Banda cikin kwan saiki sauke akan wuta,Sai ki kwaba fulawa da butter baking powder kwai gishiri curry da ruwa yakwabu sosai daidai kar yayi ruwa kwabin, saiki rufe tasamu kamar 5/7mnt saiki yanka kanana kina murzawa yayi circle shape saiki zuba hadin aciki kina amfani da fork wajen danne bakin saiki soya shi acikin mai, idan kuma baking zakiyi saiki shafe bakinshi da kwai saiki sa acikin oven shikenan.

Comments