Main menu

Pages

MAGANIN CIWON SIKILA (SICKLE CELL)
 MAGANIN CIWON SIKILA (sickle cell)

Ciwon sikila ciwo ne da kowa yasani baya bukatar dogon Turanci nayi Shawarar bayarda wannan taimako ganin yanda mutane da daman gaske ke fama da cutan Wallahi bantaba samun Cutan da ya tayarman da hankali ba har na Fara zubar da hawayeh sai wannan cuta na sikila sboda bantaba tunanin haka yakeba sai bayan na kalli wani video da bbchausa suka saka akan masu fa da matsalanIdan kina/kana fama d matsalan sikila ga hanyoyin da zaka samu waraka inshaAllah


Farko

Asamu Ganyen Zogale (Moringa) da kuma Ganyen ogun (wani ciyawa ne Yana Fita yankin yarbawa but is popular) a hadasu wuri daya but Ogun din yafi yawa sai ayi blending nasu kasamu Kofi maikyau atace azuba.Sannan asamu Blackseed Wato Garinn habbatus-sauda chokali 2 ayi boiling nashi da ruwa 1cup idan ya tafasa a sauke abari ya huce kadan sai a hadashi da wancan maganin da akayi blending wuri 1 asamu zuma a hadasu sai a rinka shan maganin chokali 3 safe 3 Rana 3 yamma asaka a cikin fridge ayi taking next day ammah kar ya wuce kwanan 1 sai a chanza wani sabo ayi hakan a lokaci kadan zaa warke Bi'izinillah


Comments