Main menu

Pages

JERIN MATAN KANNYWOOD 20, DA SUKA FITO DAGA GIDAN AURE SUKA DAWO FILM

 

Mata 20 Da Sukai Aure Kuma Suka Fito Suka Dawo.

Post dinmu na yau zai kawo maku jerin wasu Jarumai 'yan Kannywood Mata, da sukai aure Kuma qaddama ta fito dasu suka dawo harkar film din. Wasu Jaruman idan sun fito basa dawowa industry, but su wadannan da suka fito sun Kara dawowa.


A cikin wadannan jerin Mata akwai tsoffin Jarumai da Kuma sabbi duk suna cikin wannan video din duk da cewa ba duka Matan bane aka wallafa hotunan su wadanda suka fito din ba.

Cikn wadanda ba su fito a cikin video din ba akwai Rahma Hassan, duk kuwa da cewa auren ta yayi qarqo Dan kuwa ta kwashe shekaru fiye da 5 a gidan Mijinta. Itama Maryam Maleeka takwashe taswin Shekara 8 a gidan Aure. Sai Zarah Diamond ita Kuma ance auren nata bai wuce 6 -7  months ba ta fito.


To Muna addu'a Allah Ya qara aurar dasu inda bazasu qara fitowa ba sai Zuwa kabari. Kamar yadda Ya aurar da Saima Muhammad wadda tayi aure kwanan nan Kuma cikin wallafar wannan video har da ita a ciki. To Allah Ka aurar da kowa Maza da Mata. Ku Kalli video.
Comments