Main menu

Pages

CIKAKKEN BAYANI MAI MUHIMMANCI A LIKITANCE, MATA A KULA!!!

 Abubuwan Da Ya Kamata Ki Kauce Ma Yinsu Yayin Da Kike Period


1- Kada ayi amfani da da ruwan kankara ko ruwan sanyi lokocin al'ada sabida amfani da ruwan kankara yakan sa jini ya daskare a mahaifa bazai fita gabaki daya ba , bayan shekaru 5 zuwa 10 sai yakawo ciwon daji na mahaifa.


2- Lokocin Al'ada kada kisawa kanki shampoo ko wacce kala sabida a wannan lokocin kofar gashi a bude take kuma shigan shampoo kofar gashi Yana kawo ciwon kai mai tsanani.


3- Lokocin Al'ada kada kici gurji (cocumber) sabida akwai sinadarai a jikinta wanda zai iya hana jinin yafita gabaki daya, wanda daka karshe zai kawo ciwon daji na mahaifa.


4- Koda wasa kada kiyarda a daki cikin ki , kuma ki kiyaye duk abinda zai daki cikinki sabida dukan ciki a wannan lokocin zaijiwa mahaifa rauni wanda daga karshe zai zama ciwon daji, kuma yana kawo aman jini lokoci guda.


5- kada ayi amfani da gishiri mai yawa amfani da gishiri (manda) dayawa yana kawo yawan zubar da jini kuma yakan sa ruwa ya taru a mahaifa.


7- Kada kiyi amfani da kwakwa (coconut) lokocin al'ada sabida tana tsananta alamomi.


8- Kada ayi amfani da barasa lokocin al'ada duk da bincike ya nuna tana rage radadi lokocin al'ada, to akwai matsaloli dayawa da zai iya kawowa mace amfani da shi lokocin al'ada.(Allah Ma Yayi mana tsari da ita)


9- Kada kiyarda kibar pad a jikinki samada awa 3-4 lokocin al'ada koda jinin baya zuwa sosai.


10- Tabar sigari dukkan mu munsani tabar sigari tana da illa ga lafiyar jikinmu bayan haka bincike ya nuna amfani da shi lokocin al'ada tana saka alamomi suyi tsanani.

Allah ya kara muna lafiya.Comments