Main menu

Pages

ABBWN DA YA KMT KI KULA DASU LKCIN DA ZAKI KWANTA BARCI

 MATA KU KULA KU KIYAYE

Yan uwa duk wacce zata iya ta saurari lecture din digital imam yana bayani akan kwanciyar bacci na yan mata da matan aure don kiyaye kawunan mu daga saduwa da shaidanun aljanu cikin dare.


1.Ki tabbata akwai dankwali ko hula akanki yayinda zaki kwanta bacci.


2.Shaidanun aljanu suna son bakar sutura idan da hali kidaina kwana da bakaken kaya ajikinki.


3.Shaidanun aljanu suna son farar sutura idan da hali kidaina kwana da farin kaya ajikinki.


4.Ki daina kwana da waka adaki ko headphones a kunnenki yana waka.


5.Kar dariya tazama abun karshe dazaki kwanta bacci da ita.


6.Ki kiyayi yanke farce da daddare idan kin kwanta bacci.


7.Ki guji yawan magana mai tsawo yayinda kika kwanta bacci.Misali kiran waya cikin dare.


8.Ki guji fara taka kafar hagu yayinda kika farka daga bacci cikin dare.


9.Ki kiyayi shiga ban daki da idanuwanki a rufe yayinda kika tashi bacci cikin dare.


Allah yakaremu daga shaidanun aljanu.

Yan uwa duk wanda yasamu wannan fadakarwar tawa yasanadar wasu domin sadaka ce.

Comments