Main menu

Pages

MARTANIN NUHU ABDULLAHI GA SARKIN WAKA NAZIR

 "Dan Uwanka Ma Yana Daga Cikin Masu Tauye Hakkin Mutane A Masana'antar Fim". Martanin Nuhu Abdullahi Ga Naziru Sarkin Waƙa


Ga abinda Nuhu Abdullahi ya rubuta a shafinsa na sadarwa:


"Jan hankali; Akwai buƙatar duk lokacin da mutum zai yi magana ya yi adalci, Falalu Dorayi da Ali Nuhu sun ce ga yadda suke biyan Mama Tambaya kudin aiki, BBC Hausa ta tabbatar da hakan wurin ta,


Naziru kafito ka yi kuɗin Goro baka kyauta ba. Sai ka yi musu adalci da ire-iren su da su ke biyan hakkin aiki yadda Yakamata.


Wadanda kuma basa biyan hakkin mutane idan anyi mu su aiki harda “Dan’uwan ka” yana ciki sai kacigaba da yi mu su wa’azi, Allah ya shirye su!"

Comments