Main menu

Pages

GYARAN DA YA KAMATA MACEN DA TA HAIHU TAYI

 Yadda macen da ta haihu Zata gyara kanta da kuma yan'mata da suka bude kafin ashiga daga ciki.


1)Garin Zogale


2)Qwaro


3)Man kadanya                                                          


4)Man shanu 


5)Man xogale


Zaki hadasu waje daya ki cakudasu ki barsu su hade jikinsu in matar aure ce wacce ta haihu ko kuma bata taba haihuwa ba zaki dibi kadan da yamma kiyi matsi dashi zuwa magariba zaki hade tsam tamkar sabuwar budurwa saiki wanke.
Budurwa kuma kina saura 1 week Aurenki zakiyi amfani dashi for 3days zaki hade koda yatsa bazai iya shigewa wajen ba amma yan' mata Virgin wlh kar wacce ta gwada wannan saboda zaki shiga Uku dan zai zama maki matsala.
mace budurwa ko mataar Aure dole ta kiyaye wannan kuma in tanason ta zama mai qima dole saita kiyaye tsaftar Gabanta.
ba abunda yake saurin hada mace da gyara mace Irin BAGARUWA zaki tafasa baga ruwa ki ajje duk time da Zakiyi tsarki dashi safe da yamma saiki debi kadan ki zauna a ciki zaki zama zam kullun qyam kike.


Comments