Main menu

Pages

ABINDA YA KAMATA KIYI DON KAR BREAST DINKI YA ZUBE

 MAGANIN ZUBEWAR BREAST


Domin magance matsalan zubewar nono, musamman akarancin shekarunki Wanda yagaza arba'in, zaki iyabin wannan tsarin domin dawo da nononki yadda yakamata ya tsaya cak kamar yar budurwa mai shekara sha bakwai, ammafa wannan maganin zai taimaka mikine kadai Idan kinabin tsarin cin abinci mai gina jiki tareda wasu yayan itatuwa Wa,'enda sukeda tasiri sosai wajen tsayar miki da nononki,     Sannan arage amfanida abubuwa Wanda aka soya da masu maiko sosai, ake yawaita motsa jiki masamman ma tafiya na kafa tare da yawaita Shan ruwa domin rage kitse ajikinki Wanda shima yanada tasiri sosai wajen zubar miki da nononki.Kowanne daga cikin hadi biyunnan Idan anyi babu laifi.

Nafarko: Asamu lemon oil, Mint oil, Ginger oil, Almond oil, the same quantity kuma kowanne yakai kamar 125ml, sai kihada kigarwaya sosai daga bisani sai kina shafashi ajikin nonon gaba daya, Kishafa kamar sau biyu ayini safe dayamma kuma kowani shafawa sai asaka bra Wanda zai dan dagashi, amaimaita wannan har tsawon wata daya.


Sannan kuma Mace ta guji kwanciyar rub da ciki, hakane nasa breast ya zube, da kuma yawan yin saurin gaba in ba a sa breziya ba. Sai na karshe a kula da irin breziya da zaki sanya, kar kisa mai matse jiki sosai.

Comments