Main menu

Pages

HALIN DA ABDULLAHI AMDAZ KE CIKI GAME DA TONA ASIRIN 'YAN FILM

 


Cikakken bayanin da Abdullahi Amdaz (Excellency) yayi bayan bayanin da yayi a Hizbah akan abinda wasu ke aikatawa


Fitaccen Jarumin nan Kuma mawaki mai suna Abdullahi Amdaz da aka Fi sani da Excellency a film din Labarina, ya fasa Kwai alokacin da Hisbah ta gayyaci kungiyar Kannywood don tattaunaea dasu.Inda shi Kuma Abdullahi ya fede biri har wutsiya game da badalar da ake aikatawa a cikin wannan masana'anta ta Kannywood. Inda mafi yawan 'yan film din suka fusata suka fara daukar Mataji a kansa.


Ga cikakken video ku kalla, Comments