Main menu

Pages

 




Sabon Hadi na musamman na Maganin infection hadin Zamzam da Kanumfari.

              ( Idan Kakaranta Ai Share ) 

Yau ma Cikin Hukuncin Ubangiji mun samu nasarar gano maganin sanyin mara da ya addabi Al ummar Annabi .

Me Fama da wannan matsala yanemi , 

- Citta

- Tafarnywa

- Tumeric

- Kanumfari

- Ruwan Zam Zam



Idan an samu wadannan abubuwa,  sai a  yankasu zuwa kanana, amma atabbatar an kankare bayan tumeric, kuma a cire bawon tafarnuwa.



Sai a samu robar EVA ko wata makamancinta a zuba wannan kayan da aka yanka, sai  a zuba ruwan zam zam aciki a cika ta amma karta kawo baki.




A ajiyeshi tsawon kwana daya da wuni guda  bayan wannan adadin sai asha karamin Kofi da  safe   har tsawon sati uku Insha Allah za a dace. 



SHARADI !!

Atabbatar an ajiyeshi awaje mai sanyi, kuma kar abari Yaro yasha, ko Mace me Juna biyu da ya haura wata Hudu.  Katabbatar kaci abinci kafin kasha, masu matsalar Ulcer Susa Zuma aciki kafin susha.


Allah Yasa adace.

Comments