Main menu

Pages

Yadda Ake yin hadin nama cikin Kwai

Assalamu alaikum Warahmatullah. Yau mun zo muku da Wani sabon hadin abinci, nama cikin Kwai. Ga yadda Ake.

.

Ingredients:

* Kwai

* Nama

* Gishiri

* Maggi

* Albasa

* Attarugu

* Mai


Preparation:

Ki dafa kwanki daidai yawan da kikeso, kowanne ki yanke kasansa wajen fadin kadan ki kwakule kwanduwar a hankali ki cire ta, ki tafasa namanki da curry, thyme, maggi, gishiri.Idan ya dahu ki zuba attarugu kadan ki daka naman, sannan ki dinga debo dakakken naman kina turawa cikin kwai, idan ya cika sai ki debo kwanduwar ki toshe bakin kwan da ita, haka zakiyi tayi har ki gama, sannan ki dinga tsoma kwan a cikin ruwan kwai kina soyawa, idan ya soyu sai ki kwashe 

Acid dadi Lafiya. 

Comments