Main menu

Pages

KI KOYI YADDA ZAKI DAURA DANKWALI (HEADTIE)

 Yau mun zo da wani sabon salon daurin dankwali. Ki koyi Daura dankwali kala kala don samun cikar ado da kwalliyar ki kar ki tsaya kan dauri guda. Ku Kalli video


Allah Ya bada ikon iyawa Ameen.

Comments