Cikakken Video Yadda aka Binne Tsohon Shugaban Kasa Muhammadu Buhari a Gidansa da ke Daura.
A ranar Lahadi ne 13 ga watan July da yammaci Allah Ya karbi ran tsohon Shugaban Kasa Muhammadu Buhari a wata asibiti da ke kasar London.
Yayi kwana biyu a can kasar ta London in da aka kawo gawar a yau talata Kuma aka rufesa a cikin gidansa bayan anyi masa sallah.
Ga cikakken Video Yadda jana'izar ta gudana.
Comments
Post a Comment