Main menu

Pages

Shafin Ma'aurata

WASU DAGA CIKIN DABI'U NA MATA DA KAN JANYO MUTUWAR AURE
  Manyan Dabi’u 11 daga cikin halayen Mata da Ke Kashe Musu Aure: Wasu daga cikin dabi’un dake lalata Aure ta bangaren Mata sune kamar haka....
Read more
ZAMANTAKEWAR AURE ABUBUWAN DA KESA A ZAUNA DA MACE LAFIYA
Husnah03 18 September 2022
Zamantakewar Aure - Abubuwan dake taimakawa a zauna da Mace Lafiya. Yace ya kai da Na, hakika ba zaka taba samun jin dadin zamantakewar aure...
Read more
SIRRIN MURUCI GA MA'AURATA
SIRRIN MURUCI GA MA AURATA A baya na taba yin bayanin yanda namiji zai sarrafa muruci domin samun karfi saidai ban fadi yanda mace ya kamata...
Read more
KINA SO KI ZAUNA DA MIJINKI LAFIA, TO KI RIKE WANNAN SIRRIN
 KI RIKE WANNAN SIRRIKAN DOMIN KI ZAUNA DA MIJINKI LAFIYA Amman sai kin sa juriya da hakuri👌🏼👌🏼 (1) Ki guji binciken wayar mijinki kada ...
Read more
ABUBUWA DAI DAI HAR 18 DAKE KAWO MUTUWAR AURE
  ABUBUWA 18 DA SUKE LALATA AURE IDAN BA A KIYAYESU BA. 1.KISHI MAI TSANANI. Idan kishi ya yi tsanani da yawa sai ya zama matsala ga mai shi...
Read more
TUSHEN MATSALOLIN  AURE A YAU.
  TUSHEN MATSALOLIN AURE A YAU DA YADDA ZA A MAGANCE SU Wadannan abubuwan guda biyar da zan jero sune tushen duk wata matsala da muke fama d...
Read more