Main menu

Pages

Labaran Kannywood

SHEIKH IDRIS YA LISSAFO LAIFUKA 100 NA 'YAN FILM DA SUKE HARAM
Husnah03 17 December 2022
  Laifuffukan 'yan film guda 100 da Sheikh Idris ya lissafo da suke Haramun ne a Musulunci Fitaccen marubuci Datti Assalafy ne ya wallaf...
Read more
ADO GWANJA ZAI KAFA TARIHI A YAU A KASAR AMERICA, INDA ZAI YI CASU A CAN
Husnah03 17 December 2022
  Ado Gwanja zai kafa tarihi a Kasar America in da zai baje kolin basirarsa a can. Shahararren mawakin nan wato Adam Isa Gwanja da kuka fi s...
Read more
HALIN DA SU MR 442 SUKE CIKI A YANZU A CAN NIGER GIDAN YARI
Husnah03 15 December 2022
  Halin da mawakin Mr 442 ke ciki a can gidan yarin dake Niger. A gefe daya kuma mun yi tattaki Niger don kawo maku labarin halin da mawakin...
Read more
KU KALLI VIDEON KATAFAREN GIDAN DA HALIMA ATETE TA TARE
Husnah03 12 December 2022
Masha Allah, A yau Amarya Halima Atete ta tare a katafaren gidan ta. Masha Allah, Alhmdlillh ku Kalli yadda Halima Atete ta tare a gidan ta....
Read more
MARTANIN A ZANGO, YA GOYI BAYAN MALAM IDRIS TARE DA AMSA LAIFINSU
Husnah03 11 December 2022
  Bayanin Adam Zango Akan bayanin Malam Idris, Zango dai ya goyi bayan Malam. Cikin satin nan ne ake ta surutai da martani kala kala akan ma...
Read more
ZAZZAFAN MARTANIN 'YAN FILM AKAN MALAMIN DA YA KIRASU JAHILAI
Husnah03 06 December 2022
  Yan Film sun fusata suna mayar da martani  ga malamin daya kiransu da jahilai Shima dai wannan malamin a kalamansa gaba daya bai taki gask...
Read more
FIRAN HADIZA GABON DA FATI WASHA AKAN YADDA TA FITO A LABARINA
Husnah03 05 December 2022
  Yadda Firan Hadiza Gabon ta kasance da Fati Washa akan shiga Shirin Labarina A wata hira da Jarumar masana’antar kannywood Hadiza Gabon ta...
Read more
ALI NUHU YA SANAR DA AUREN LAWAN AHMAD DA AISHA NAJAMU
Husnah03 04 December 2022
  Jarumi Ali Nuhu ya sanar da auren Lawan Ahmad da Aisha najamu izzar So Allah yasanya alheri Wa’yannan jaruman ashe aure zasuyi babu wanda ...
Read more
SANARWAR RANAR DA ZA A CIGABA DA LABARINA SEASON 6
Husnah03 02 December 2022
  Sanarwar Director Shirin Labarina akan ranar da za a cigaba da haska Season 6 Yanzu yanzu fitaccen mai bada umurnin a Masana’atar Kannywoo...
Read more
FIRA DA TK GUY NA DADIN KOWA, YADDA YA BARO MAKKA YA DAWO NIG
Husnah03 02 December 2022
  Firan da akayi da TK Guy na cikin Shirin Dadin kowa da yadda ya baro Makkah ya dawo Najeriya TK Guy Mai suna Musa Rabi'u yayi cikakken...
Read more
MASHA ALLAH, ANA TA TAYA JARUMA JAMILA NAGUDU MURNA ZA TAYI AURE
Husnah03 01 December 2022
  Anata yiwa jarumar kannywood jimila nagudu murna zata zama Amarya nan kusa Lallai kuwa wannan abin murna ne saboda yadda wannan jarumar za...
Read more
HOTON JARUMI ABALE(DADDY HIKIMA DA MATAR DA ZAI AURA
Husnah03 29 November 2022
  Hotunan Kafin Aure na Jarumi Abale (Daddy Hikima) da Matar da zai Aura. Bayan shan shagalin bikin Halima Atete Kuma sai aka ga wasu hotuna...
Read more
A KARSHE GA VIDEO YADDA AKA KAI AMARYA HALIMA ATETE GIDAN MIJI
Husnah03 29 November 2022
  Alhmdlillh A karshe dai an Mika Amarya Halima Atete Gidan Mijinta. Alhmdlillh anyi Biki Lafiya an tashi Lafiya an Kai Amarya dakin Mijinta...
Read more
'YAN MATAN KANNYWOOD SUNYI SHIGA DA GASAR RAWAR KANURI
Husnah03 27 November 2022
  Yadda Matan Kannywood suka kwakwayi shigar Kanuri da gasar taka rawa. Kamar yadda muka fada maku a baya cewa Kannywood haba dayanta ta nun...
Read more
HOTUNAN AMARYA HALIMA ATETE DA KYAKKYAWAN ANGONTA
Husnah03 27 November 2022
  Hotunan Amarya Jaruma Halima Atete da Kyakkyawan Angonta. Alhamdulillah yanzu dai guri ya cika Allah Ya yadda Halima Atete yau tana dakin ...
Read more
YADDA AKE TSAKA DA SHAN SHAGALIN BIKIN HALIMA ATETE
Husnah03 26 November 2022
  Yadda shagalin bikin Halima Atete yake kasancewa da irin dalolin da ake zubarwa. Biki wan shagali, kowa ya raina sa tofa 'yan magana s...
Read more
YADDA AKA SHA SHAGALIN BIKIN DIYAR YAYA DAN KWAMBO
Husnah03 22 November 2022
  Masha’Allah An Ɗaura Auren Diyar Yaya Dan Kwambo Allah Ya Bada Zaman Lafia An daura auren Diyar Fitaccen Me wasan Barkwancin nan a Masana’...
Read more
LAIFIN DA MR 442 YA AIKATA A KASAR NIJER AKA QWAMUSHESHI
Husnah03 20 November 2022
Yanda Gwamnatin Nijer ta Qwamushe Mr 442 da daraktan sa Ola of Kano Hukumomi a jamhuriyar Nijar sun tabbatarwa da Freedom Radio cafke mawaƙi...
Read more
MASHA ALLAH, JARUMA HALIMA ATETE TA KUSA AMARCEWA
Husnah03 20 November 2022
  Masha Allah Alhmdlillh, Fitacciyar Jarumar Hausa film Halima Atete ta kusa shiga dakin Aure. Ayyirri masha Allah wannan abun yayi mana mat...
Read more
FIRA DA RARARA AKAN ALAKAR DAKE TSAKANINSA DA AISHA HUMAIRA
Husnah03 19 November 2022
  Firan Hadiza Gabon tayi da Dauda Kahutu Rarara akan alakar dake tsakaninsa da Aisha Humaira Fira ta musamman da Hadiza Gabon tayi da shaha...
Read more