Main menu

Pages

Labaran Duniya

CIKAKKEN BAYANI AKAN QUDURIN CANZA KUDIN NIGERIA DA AKE NIYYAR YI
Husnah03 27 October 2022
  Cikakken Bayani akan Batun Canza Fasalin Takardun Kuɗin Nijeriya Jiya Gwamnan Babban Bankin Nigeria ya fitar da sanarwa cewa zai canza lau...
Read more
SUBHANALLAH RAYUWA, YADDA KANO TA GAGARI RARARA A YANZU
Husnah03 26 October 2022
  Yadda Kano tafi qarfin Rarara a yanzu. Rayuwa kenan. Dan hakin da ka raina... Rayuwa dama ance Dan hakin da ka raina shine yake tsone Maka...
Read more
YANDA WANI MAFUSACIN UBA YA NAKASA JARIRINSA SBD KUKA
Husnah03 26 October 2022
  Yanda wani Uba ya fusata ya nakasa jaririnsa saboda Yana damunsa da kuka Jami'an tsaro a Najeriya da kungiyoyin kare hakkin bil'ad...
Read more
HULUNAN HANA SATAR AMSA DA A KA KIRKIRO DON SAKAWA A EXAMS HALL
Husnah03 24 October 2022
  Hulunan da aka kirkiro domin Hana leken amsar Wani. Hotunan ɗalibai sanye da wasu hulunan da aka ce na hana satar amsa ne suna yawo a shaf...
Read more
HOTUNAN BIKIN AUREN DR GIREMA KWANA CASA'IN, ITA DA ANGONTA
Husnah03 22 October 2022
  Hotunan Auren Jarumar kwana Casa'in Dr Girema. Saratu Zazzau, fitacciyar jarumar Kannywood wacce ta fito a fim din Kwana Casa’in mai d...
Read more
YADDA AKA GUDANAR DA DAURIN AUREN SHEIKH DAURAWA A JIYA
Husnah03 22 October 2022
  Yanda daurin auren sheikh Daurawa ya gudana a jiya Juma'ah To Alhmdlillh rana bata karya kamar yadda mukai ta kawo maku cecekucen abub...
Read more
GWAMNATIN KANO ZATA RUSA GIDAN RARARA DAKE KANO
Husnah03 21 October 2022
  Gwamnan Kano zai rushe gidan Ganduje dake Kano, bayan tsigeshi da akai daga cikin campaign din Tunubu. Lallai fada da gwamnati babu riba k...
Read more
GARGADIN DA MALAM YAYI GA MASU YADA HOTON AMARYARSA
Husnah03 20 October 2022
  Sheikh Aminu Daurawa yayi gargadi da Jan kunne ga masu yada hoton Amaryarsa Fitaccen malamin addinin musuluncin nan Sheikh Ibrahim Daurawa...
Read more
MALAM DAURAWA ZAI WUFF DA YARINYAR DA TA CINYE GASAR QUR'ANI TA KASA.
Husnah03 19 October 2022
  Malam Aminu Ibrahim Daurawa Zai angwance da yarinyar da ta ci gasar karatun Qur'ani na Kasa. Wani labari daya bazama a shafin sada zum...
Read more
TARIN ALQAWURRAN DA 'YAN PI NETWORK (PIONEERS) SUKAI MA SHAIKH DAURAWA
Husnah03 18 October 2022
  Tarin Alqawurra na Miliyoyin kudi da 'Yan pi network sukai ma Shaikh Aminu Daurawa. To kamar yadda kusan kowa ya sani ne cewa akwai wa...
Read more
RIGIMA TSAKANIN RARARA DA GWAMNAN KANO, DA DALILIN RIGIMAR
Husnah03 16 October 2022
  Rigima tsakanin Rarara da Gwamnan Kano Ganduje. A siyasar bana tayi tsami tsakanin mawakin Siyasa Kahutu Rarara da Ganduje Gwamnan Kano ak...
Read more
TOGA! RIKICI YA BALLE TSAKANIN DANGOTE DA GWAMNAN JIHAR KOGI
Husnah03 14 October 2022
Rikici yayi tsamari tsakanin Ɗangote da Gwamnan Jihar Kogi Yahya Bello  Gwamnan jihar Kogi Yahaya Bello ya umarci shugaban rukunin kamfanoni...
Read more
ALAMOMIN DA KE TABBATAR DA CEWA ASUU TA KUSA JANYE YAJIN AIKI
Husnah03 12 October 2022
  Wadannan alamun sune suke tabbatar da Asuu ta kusa janye yajin aiki Wasu rassan kungiyar malaman jami`o`i a Najeriya, sun fara duba yiwuw...
Read more
YANDA MALAMAR ISLAMIYYA TA DOKU HANNUN BABA ARI DON TA BUGI' YAR SA
Husnah03 07 October 2022
  Yadda Dan Film Ari Baba ya lakadawa malamar Islamiyya duka saboda ta daki 'yar sa Ana zargin fitaccen jarumin wasan barkwanci a masana...
Read more
BAYANI AKAN LEEMA MATAR DA TA DANFARI MATA MILIYOYIN KUDADE
Husnah03 06 October 2022
  Cikakken bayani game da Leemah Matar da ta damfari Mata Miliyoyin kudade. A yau mun kawo maku labarin wannan matar Mai suna Leemah wadda t...
Read more
TOFA!!! NIGERIA TA SHIGAR DA COMPANY FACEBOOK KARA A KOTU
Husnah03 06 October 2022
  Tofa! Gwamnatin Nigeria ta gurfanar da Company Facebook a gaban Kotu. Gwamnatin Najeriya ta shigar da kamfanin Meta, wanda ya mallaki shaf...
Read more
AN CAFKE WANI MUTUM DA YA SIYAR DA DIYARSA MILLION 20
Husnah03 30 September 2022
  Yanda aka Kwamushe wani mutum da ya Siyar da diyarsa Million 20. Wata babbar kotun yanki a Makurdin jihar Binuwai ta bayar da umarnin tsar...
Read more
PROF ISA PANTAMI YA BA NUHU ABDULLAHI BABBAN MUKAMI A NIMC
Husnah03 23 September 2022
  Minister Prof Isa Pantami, ya ba Nuhu Abdullahi babban mukami a ma'aikatatsa. Ministan sadarwa, Farfesa Aliyu Isa Pantami, ya gwangwaj...
Read more
MASHA ALLAH! VIDEON MOTAR DA MATASHI YA KERA A KANO
Husnah03 23 September 2022
  Masha Allah, Matashin da ya kera Mota a Kano, abin burgewa da alafahari. Wani Matashi ya kera Mota a jihar Kano, Motar Mai kirar Jeef Wand...
Read more
ABDULJABBAR YA SHIGA TASHIN HANKALIN TARAR MILIYOYIN KUDI DA KOTU TA YANKE MAI
Husnah03 22 September 2022
  Abduljabbar ya shiga rashin hankalin tarar Miliyoyin da kotu ta yanke mai na Tara. Abduljabbar mutumin da ya dinga kato- bara da sakin zan...
Read more