Main menu

Pages

Gyara shine mace

ABUBUWAN DA ZAKI HADA DON MAGANCE BUSHEWAR GASHIN KAI
Husnah03 07 February 2023
  Abubuwan da ya kamata ki hada don magance Bushewar gashi, da abinda ke Kawo amosanin Kai. Kwalliya ba ta cika sai da kai gyararre. Duk iri...
Read more
ABUBUWAN DAKE KAWO ZUBEWAR NONO DA YADDA ZA A MAGANCE HAKAN.
Husnah03 07 February 2023
  Abubuwan dake kawo Zubewar Nono da yadda za a Magance Zubewar tasu. Akwai Abubuwa masu yawan Gaske dake kawo Zubewar Breast zan kawo wasu ...
Read more
AMFANIN TSARKI DA RUWAN DUMI, DA YAWAITA SHAN ZUMA LOKACIN AL'ADAH
Husnah03 05 February 2023
Amfanin yawaita yin Tsarki da ruwan dumi, da Kuma fa'idar Shan Zuma a duk lokacin da ake Al'adah da bayan gama ta. Tsarki da ruwan d...
Read more
ABUBUWAN DA YA KAMATA KIYI DON MAGANCE ZUFAR FUSKA
Husnah03 05 February 2023
  Abubuwan da ya kamata kiyi idan kina so ki magance zufar fuska, bayan gama Kwalliya ko kafin. An canfa cewa, kowace mace mai yawan gumin f...
Read more
HANYOYIN GUDA BIYU GA DUK WANDA YAKE SON KARA KIBA GA MACE KO NAMIJI
Husnah03 03 February 2023
  Hanyoyi guda biyu kacal ga duk Wanda yake son ya Kara kiba ga Maza da Mata. kwanciyar hankali da nutsuwa tare da kulawar miji sune kan gab...
Read more
ABUBUWAN DA YA KAMATA MACE TA KAURACEWA DON LAFIYAR GABANTA
Husnah03 03 February 2023
  Abubuwan da ya kamata Mata su kauracewa in har suna son kasancewa da gabansu Lafiya har tsufa. Akwai wasu abubuwa da yawancin mata suke yi...
Read more
ABUBUWA GUDA SHIDA DA TAZARGADE YAKE MAGANCE WA MACE
Husnah03 01 February 2023
  Sirrikan dake cikin yin amfani da Tazargade ga Al'auran Mace da ya kamata kowace Mace ta sani. Tazargade yanada tasiri sosai wajen gya...
Read more
HADADDEN HADIN KASAITATTUN MATA HAR GUDA UKU, DA BAYANINSU DALLA DALLA
Husnah03 01 February 2023
  Hadin Kasaitattun Mata don Karin Ni'ima da yadda za a yi hadin har guda uku. Hadi na farko zaki nemi kayan hadi kamar haka: - Soyayyen...
Read more
YADDA ZAKI SARRAFA LEMUN TSAMI WAJEN GYARAN FUSKA, FATA DA JIKI.
  Yanda zaki sarrafa Lemon tsami wajen gyara gashi, fuska da Kuma fatar jiki. Dukanmu mukan yi amfani da lemo sau da yawa, amma yawancin mu ...
Read more
YADDA ZAKI HADA TURAREN WUTA NA DAKI, HADA NA MUSAMMAN
Yadda Zaki hada hadadden Turaren wuta na daki Hadi na musamman da Matan Aure kadai zasuyi amfani dashi. Turaren wuta na daki wanda ke tafiya...
Read more
ABUBUWA GUDA TAKWAS DA ZAKIYI MATSI DASU DA BASU DA ILLA
  Abubuwa guda takwas da zakiyi natsai ingantacce Wanda bashi da illa kwata kwata. 1- Kanumfari : Ki samu kanumfari ki dinga jiqawa kinasha ...
Read more
TASIRI DA SURRUKAN DAKE CIKIN AMFANI DA LALLE GA MACE.
Ko kunsan tasiri da sirrinkan dake cikin yawaita yin lalle ga Mace? Macen da take da ni’ima ma’ana wacce Allah ya san ya wa yawan sha’awa a ...
Read more
ABUBUWA 8 DA KE LALATA BREAST DA YADDA ZA A GYARA SHI
  Abubuwa guda takwas dake lalata breast, da Kuma yadda za ki amfani da Blueseal Vaseline wajen gyarashi. matukar bakya kula da breast dinki...
Read more
YADDA MACEN DA TA HAIHU ZATA GYARA GABANTA DA ALOEVERA
  Yadda Ake gyaran Gaba bayan haihuwa da Aloevera, Karo da Kuma Zaitun. Ina matan da sukai haihuwa da yawa ko kuma mata masu matsalar budewa...
Read more
ABUBUWAN DA AKESO MACE TA YAWAITA CINSU A KULLUM
  Abubuwan da ya kamata ace Mata suna yawaita cinsu kullum saboda amfanin su ga jikin Mace da inganta rayuwar Aure. Yawancin mata rashin kul...
Read more
YANDA ZAKI HADA RUWAN DUMI DA GISHIRI WAJEN GYARAN FUSKA
  Yanda zaki amfani da Ruwan Dumi da Gishiri wajen gyara fuska tayi kyau da sheki. Ruwan gishiri daman kowa ya san yana tsotse duk wata bact...
Read more
YADDA ZAKI HADA INGANTATTUN TSUMI HAR KALA UKU CIKIN SAUKI.
  Yadda Ake Hada kalolin ingantattun Tsumin Mata kala - kala har kala uku,  Ki samu ganyen xogale ki wanke ki tabbatar Babu datti sau cocumb...
Read more
YANDA AKE HADA SABULUN FUSKA DANA DON GYARAN JIKI
  Yanda Ake Hada Sabulun Fuska da na jiki da Abubuwa masu sauki. Abubuwan da za a nema don hada Sabulun Fuska gasu kamar haka; - Sabulun sal...
Read more
ABINCI GUDA GOMA DA IN MACE TA JURE CINSU ZAI QARA MATA QUGU
  Kalolin Abincin guda goma dake karawa Mace kugu, wato Hips. Sai a jure cinsu. Baya ga motsa jiki na musamman da mace da take son kugunta y...
Read more
ALAMOMIN BUDADDEN GABA, DA HANYOYIN DA ZA ABI DON TSUKE SHI
  Cikakken bayanin matsalar budewar gaba, alamomin budadden gaba da yadda za ayi don tsuke shi. Yanayin halittar farji tamkar robar danƙo ce...
Read more