Main menu

Pages

Gyara shine mace

ABINDA ZAKI KI MATSE GABANKI IDAN MATSALA TA FARU TA BUDEWAR
  Hanyar da Zaki bi ki Matse Gabanki, idan kin samu matsala ta fyade, ko tsalle - tsalle ko Haihuwa.                                        ...
Read more
ABUBUWA GUDA 8 DA YA KAMATA KINAYI KAFIN AURE DA BAYAN AUREN
  Abubuwan da ya kamata kinayi kafin Aure, da bayan kinyi aure, cikin sauki. Kunun Zaqin Dabino Zaki sami dabino mai kyau ki cire kwallayen ...
Read more
YANDA ZAKI RAGE MUGUWAR QIBA DA TUMBI DA ZOGALE DA GAMJI
  Yanda zaki rage muguwar Qiba da Tumbi da Ganyen Zogale da Gamji cikin sauki ki koma Yar dai dai A wani ɓangare kuma, idan mace na da buƙat...
Read more
HANYA BIYU DA MACE ZATA BI DON KARA QIBA GA MAI SON HAKAN
  Hanya biyu daza a bi don Kara Qiba ga Macen da takeso tadan cicciko daga rama. (1) Domin Karin kiba Za'a samo Zabib,da hulba, Za'a...
Read more
GYARAN DA YA KAMATA ACE KOWACE MACE TAYI BAYAN AL'ADAH KO HAIHUWA
Gyaran da ya kamata ace kowace Mace tanayi duk bayan gama Al'adah ko Haihuwa. Hadadden gyaran da ya kamata Matar da ta haihu, da wadda t...
Read more
YANDA ZA AYI AMFANI DA KURKUM WAJEN GYARAN FUSKA DA KWALLIYA
  Yanda za ayi amfani da Kurkum wajen gyaran jiki Fuska da Kuma Kwalliya. Kurkum na dauke da sinadarai da dama kamar su, bitamin B6 da bitam...
Read more
BAYANIN YADDA ZAKI GANE KINA DA NI'IMA DA ALAMOMIN DA ZAKI GANE
  Cikakken bayani akan yadda Zaki gane kina da Ni'ima da yadda Zaki don dawwarki cikinta Ni'ima dai wasu sinadarai ne da suke taruwa...
Read more
MATAKAI GUDA HUDU DA ZAKI BI WAJEN INGANTA NI'IMAR JIKINKI
  Matakai guda hudu da Zaki bi wajen inganta Ni'imar jikinki cikin sauki (Banda masu Cutar sanyi da tayi karfi). Matakin farko zaka nemi...
Read more
ABUBUWAN GUDA BIYAR DAKE DAKUSHE NI'IMAR MACE
Abubuwan dake Dakushe Ni'imar Mace har ma ta kasa amsa sunanta na matsayin Mace. Akwai abubuwa masu yawan gaske da suke haddasa rashin g...
Read more
HANYOYI UKU DA ZA ABI WAJEN GYARAN JIKI DA MATAKAN DA ZAKI BI
  Matakangyaran jiki da Kuma yadda za a gyara jiki da Dilka, Alkama da Kuma Khalda(Oats) Yadda Ake Gyaran Jiki Yai Laushi Kuma Yai Kyau: Gya...
Read more
HANYOYI GOMA DA ZA A BI WAJEN MAGANCE KURAJEN FUSKA.
  Hanyoyi goma da Mace zata bi don magance kurajen fuska, musamman gyaran fuskar Amarya Amare da dama suna fama da matsalar kurajen fuska mu...
Read more
SAUKAKAN HANYOYIN DA ZAKI BI DON INGANTA NI'IMAR JIKINKI A KODA YAUSHE
Husnah03 31 December 2022
  Saukakan Hanyoyin da za ki bi don inganta Ni'imar jikinki a Koda yaushe. Abinda mata suka kasa bambancewa da jikinsu shi ne a tunanin ...
Read more
YADDA AKE YIN HADIN SHAYIN MATA MAI KYAU DA INGANCI
Husnah03 30 December 2022
  Yadda Ake Hada hadadden shayi na Mata 'Ya'yan kankana da kanunfari da kirfat ganyen na'a na'a da sassaken baure da kukuki ...
Read more
YADDA ZAKI HADA MAGANIN TOHON GASHI KODA KAN BA GASHI KWATA2
Husnah03 29 December 2022
Maganin dake gyara gashi da tsirowarshi yayi tsawo da baki ko da kuwa kwaikwaidon Kai ne irin na Maza. Maganin dake gyara gashi, koda kuwa k...
Read more
YADDA ZA KIYI GYARAN JIKI DA HADIN AYABA DA FIYA
Husnah03 26 December 2022
  Yadda Zaki gyara jiki da Hadin Ayaba da Fiya, don samun kyawun Fata da taushi. Fiya da ayaba na matukar taimakawa wajen gyara fatar jiki, ...
Read more
YADDA ZA A KAUCEWA FITOWAR KURAJEN FUSKA DA YADDA ZA A MAGANCE SU IN SUN FITO
Husnah03 26 December 2022
  Hanyoyin da za a bi don Kaucewan kurajen fuska da yadda za a magancesu idan sun fito Fitowar kuraje a fuska na daya daga cikin ababen da k...
Read more
HANYOYI GUDA BIYU DA ZAKI BI WAJEN GYARAN GASHI YAYI TSAWO DA BAKI
Husnah03 25 December 2022
  Hanyoyi guda biyu kacal da Zaki bi don samun tsawon gashi laushi da baki. Hanyoyi guda biyu da kowacce mace zatabi ta samu tsayin gashi da...
Read more
KI KOYI YADDA AKE HADA TSUMI KALA DABAN DABAN A GIDA
Husnah03 25 December 2022
  Manyan Tsumin da suka fi kyau da inganci ga Mace, ga su guda hudu, kinkoyibyadda Zaki hada su. Tsumin 'ya'yan itatuwa abune me kya...
Read more
KI KOYI YADDA ZAKI SARRAFA ZUMA TA HANYOYI DABAN DABAN
Husnah03 24 December 2022
  Ki koyi yadda Zaki sarrafa Zuma ta bangarori daban daban. Koda yake kusan kowacce mace tana aiki da zuma wajen karin ni ima amma da dama b...
Read more
HANYAR DA YA KAMATA KI HADIN CICCIBIN SANIYA KO NA AKUYA
Husnah03 24 December 2022
  Yanda Ake ingantaccen hadin Ciccibin Saniya ko na a kuya da amfaninsa a jikin Mace. Ba sabon abu bane ganin ciccibi a wajen masu tallan ma...
Read more