Main menu

Pages

Gyara shine mace

MUHIMMAN SIRRIKAN GYARA DAGA MALAMA JUWAIRIYYA
  Ingantattun sirrika na gyara daga baki Malama Juwairiyya.  Aslm. Yau ga wani sirri mun dauko maku daga baki Malama Juwairiyya na gyaran ji...
Read more
ILLAR KASANTUWAR KAUSHI A KAFAR MACE DA YANDA ZATA MAGANCE SHI
Husnah03 23 December 2023
  Matsayin Mace Mai kaushin kafa, da Kuma hanyoyi Shida da za a bi don kawar da kaushin. Akwai wani abu da masana suka aminta dashi shine Ma...
Read more
YANDA ZAKI GYARAN BREAST,  YA KOMA KAMAR NA BUDURWA
Husnah03 10 December 2023
Ingantaccen Gyaran Breast, ya tashi kyam kyam kamar na budurwan.  A wannan lokaci za mu yi bayani dalla-dalla kan yadda mace za ta gyara non...
Read more
YANDA ZA AYI AMFANI DA DANYEN KWAI WAJEN MAGANCE KURAJEN FUSKA
Yanda za ayi amfani da danyen Kwai wajen magance kurajen fuska. kurajen fuska na daya daga cikin ababen da ke bata fuska. Akwai wadansu kura...
Read more
HANYOYIN DA ZA KI BI WAJEN AMFANI DA MADARA DON GYARAN JIKI
  Hanyoyin daban daban da zakiyi amfani da Madara don gyaran Jiki. Madara na dauke da sinadaren da ke saurin gyara fata. Yawan bai wa yara m...
Read more
CIKAKKEN BAYANI AKAN WASU MUHIMMAN ABUBUWA DA AKESO MACE TA DINGA CI A KULLUM.
  Cikakken Bayani akan Wasu Ingantattun Abubuwa Masu Karawa Mace Ni'ima A Jiki:  Yawancin mata rashin kula da kai da rashin sanin irin a...
Read more
YANDA MACE ZATA MAGANCE MATSALAR BUSHEWAR DA SAMUN DAWWAMAMMEN NI'IMA
  Yanda Mace za ta Magance matsalar bushewa, da samun dawwamammen Ni'ima da kauda duk wasu cutukan gabanta. - Asami zuma Mai kyau. - Gar...
Read more
HANYAR DA MATARA DA TA HAIHU ZATA BI DON DAWO DA NI'IMAR TA
  INGANTACCEN HADIN DA MATAR DA TA HAIHU ZATA YI DON DAWO DA NI'IMAR TA. Akan samu wasu mata bayan sun haihu  suna fama da matsalar bush...
Read more
YANDA ZAKI MAGANCE ZUBEWAR GASHI DA YALWATA SHI.
  Hanyoyin da zaki bi don yalwata gashinki yayi tsawo, da kuma hanashi zubewa. 1- Abubuwan da zaki hada don yalwata gashinki. Duk macen da t...
Read more
YANDA AKE HADIN GUMBAR MATA, TA KASAITATTUN MATA.
  Yadda Ake Hadin Gumban Mata Don Samun Ni'ima. Zaki nemi kayan hadi kamar haka;  - Gyada  - Kwakwa   - Ridi   - Dabino   - Mazarkwaila ...
Read more