Main menu

Pages

Fadakarwa

ILLAR SAYEN SABUWAR WAYA KO TSOHUWA (SECOND HAND) A WANNAN LOKACIN
Husnah03 30 October 2022
  Illar sayen sabuwar waya ko tsohuwa (second hand) a wannan lokacin. Dalilin wannan rubutu shine, domin hankaltarwa da Ilimantarwa akan ill...
Read more
ABUBUWA GUDA 6 DA DUK MACEN DA KE YINSU ITA DA MIJINTA MUTU KA RABA
Husnah03 22 October 2022
  Wasu Abubuwa Guda 6 Da Duk Macen Datake Yiwa Mijinta to Mutuwa ce zata  Rabasu: Gaba daya ita mace halayenta da dabiunta ke sa ta samu mij...
Read more
ILLOLIN DA YIN KWANCIYA RUB DA CIKI KE HAIFARWA GA LAFIYAR MU
Husnah03 15 October 2022
  Binciken da akayi akan kwanciya rub -da -ciki da Kuma Illolin yinta a addinance da Kuma Lafiyar jiki Mutane da dama suna wannan kwanciya t...
Read more
ILLOLIN DA KE FARUWA GA MA'AURATA IDAN SUNA RABA DAKI
Husnah03 11 October 2022
  Shin 'yan uwa ko kunsan yawan illar da raba daki da miji da wasu keyi ke haifarwa? Toh Ku saurara Kuji abubuwan dake faruwa:- 1- Yana ...
Read more
TUSHEN MATSALOLIN AURE A YAU DA HANYAR DA ZA A MAGANCESU
Husnah03 01 October 2022
  Tushen Matsalolin Aure A Yau Da Yadda Za A Magance su Wadannan abubuwan guda biyar da zan jero sune tushen duk wata matsala da muke fama d...
Read more
DABI'UN GUDA GOMA, DA ZAI TABBATAR MAKA KAI MUSULMIN KIRIKI NE
Husnah03 28 September 2022
  Dabi'u guda goma da zasu tabbatar Maka cewa Kai Musulmin kirkine indai kana yinsu. 1) Zakaga kafi damuwa da sallah akan komai, zakaji ...
Read more
FALALAR TAIMAKON MARAYU DA AMFANINSA CIKIN AL'UMMAH
Husnah03 18 September 2022
  Falalar dake cikin taimakon Marayu da Alfanunsa cikin Al'ummah. Daga: Mal. Dayyabu Umar Memai Rano.    Malamai sun fahimci cewa temaka...
Read more
TARIN FALALAR DAKE GA MAI YIN NAFILA
Husnah03 14 September 2022
  Falalar da Mai yin sallolin Nafila zai rabauta dasu a Lahira. Daga; Mal. Dayyabu Umar Memai Rano.  A Hadisin da aka karbo daga Abu Huraira...
Read more
ALBISHIR GAMASU LIZIMTAR KARATUN ALQUR ANI
Husnah03 13 September 2022
  Albishir ga Masu lazimtar karatun Qur'ani 1. Kyakkyawan Hadisi Daga Manzon Allah (Sallallahu Alaihi Wasallam) ya ce: 'Idan mutum y...
Read more
AMSOSHI HUDU DA MUTUM ZE AMSA KAFIN YA WUCE ALJANNAH.
Husnah03 11 September 2022
  Amsoshi hudu da kowane Musulmi sai ya amsa su kafin ya wuce Aljannah Daga: Mal. Dayyabu Umar Memai Rano.    Annabi (ﷺ) yace: "duga-du...
Read more
ZAZZAFAR HUDUBA AKAN ADO GWANJA DA SAURAN MAWAKA - DR ABDULLAHI GADON KAYA
Husnah03 02 September 2022
Zazzafar Huduba Akan Ado Gwanja da sauran mawaka. Assalamu alaikum Warahmatullah A yau Juma'a ne wannan shahararren malamin Musulunci Ma...
Read more
FALALAR AZUMIN RANAR ALHAMIS DA LITININ
Husnah03 17 August 2022
Falalar Azumtar ranar Alhamis da Litinin Assalamu alaikum Warahmatullah  Na farko dai manzon Allah saw ya sunnatar da wannan Azumin a Rayuwa...
Read more
UQUBA BIYAR DA KE JIRAN KOWANE MUSULMI
Husnah03 13 August 2022
  Ukuba biyar da ke jiran kowane Musulmi. Inji Annabi saw. Assalamu alaikum Warahmatullah. A yau mun zo da tunatarwa akan wasu abubuwa biyar...
Read more
FALALAR AZUMIN TASU'A DA ASHURA
Husnah03 06 August 2022
  Falalar dake cikin azumtar Tasu'a da Ashura Azumin ASHURA yanada matukar falala kuma ana yin sane ranar goma ga watan muharram manzon ...
Read more
KIRA DA KIRARIN DA QABARI KE YI A LOKACIN RUFE MAMACI
Husnah03 02 August 2022
  Ire - iren Kira da kirarin da qabari ke yi a lokacin da aka zo binne mamaci Wata rana Manzon Allah (saww) ya shigo Masallacinsa sai ya tar...
Read more
KO KUNSAN ABUBUWA GUDA 10 DA BASU DA AMDANI?
Husnah03 01 August 2022
  Jerin abubuwa guda goma da Basu da amfani a rayuwar Musulmi Ibnul Qayyimul Jawziyyah (Rahimahullah) yana cewa:     "Akwai abubuwa gud...
Read more
NASIHOHI GUDA GOMA GA WANDA YA SHIGA CIKIN DAMUWA
Husnah03 30 July 2022
  Nashihi Tara ga Wanda yake cikin damuwa *Ka tsaya ka bincika kanka ka duba tsakanin da Allah, da'ar ka ga Allah, ya ya take? Ka duba k...
Read more
FALALAR LAHAULA
Husnah03 27 July 2022
 Falalar fadar La Haula Wala Quwwata Illa Billah! Sayyiduna Abu Musal Ash'ariy (Allah ya yarda dashi) yace "Manzon Allah (tsira da ...
Read more
FALALAR SADA ZUMUNCI
Husnah03 25 July 2022
  Falalar Sada Zumunci a addinance Daga Abi Huraira (RA) ya ce: Wani mutum yazo wajen Manzon Allah (SAW) ya ce: Ya Manzon Allah Ina da '...
Read more
FALALAR KARANTA SURATUL MULK, LOKACIN KWANCIYA BACCI
Husnah03 24 July 2022
  Karanta Suratul MULK wato TABARA Da Amfanar Rasuk Lokacin bacci  Manzon Allah ﷺ yana cewa;- (Lallai akwai wata Sura ta Alqurani mai ayoyi ...
Read more