Binciken Likitoci akan Amfani da Kuma illolin Shan Sperm ga Mace ko Namiji.
Da farko dai hadiye maniyyi na faruwa ne sanadiyyar tsotsar "banana" da mata kema mazajensu yayin saduwa tabbas maza dayawa sun kasance masu matukar kaunar hakan saboda yakan ba maza gamsuwa dari bisa dari kamar yadda matan ma tsosar gabansu ga maza yake basu cikakkiyar gamsuwa da saurin biyan bukatarsu.
Sai dai yin hakan ga matan ko mazan yakan danzo da wasu alfanu dakuma wasu matsaloli kamar haka:
Bincike ya gano cewa Hadiye maniyyin na kare mace mai ciki daga kamuwa daga cutar hawan jini. Bincike ya nuna cewa maniyyi na dauke da sinadarin ‘Endorphins, estrone, prolactin, odytocin, throtropin da serotonin wanda ke hana mace mai ciki kamuwa da hawan jini.
Sannan Hadiye maniyyi na kawar da damuwa ko kuma yawan fushi ga mata da maza saboda wadannan sinadaran da yake dauke da su.
Daya daga cikin matsalolin hadiye maniyyi shine ana iya kamuwa da cututtuka na sanyi da ke kama al’auran mutum. Binciken ya nuna cewa mace za ta iya kamuwa da cututtuka irin na sanyi kamar su ‘Gonorrhea, Chlamydia, Syphilis da sauran su sannan kuma da kanjamau idan har namijin na dauke da wadannan cututtuka idan mace na shan maniyyinsa tabbas zata iya kamuwa dasu.
Shan maniyyi yana kara kyan fatar mace musamman wajen hana kuraje a fuska.
An gano cewa hadiye maniyi na sa barci mai nauyi. Hakan na yiwuwa ne a dalilin yadda maniyyin yake dauke da sinadarin ‘Melatonin’ wanda ke taimakawa wajen sa bacci mai nauyi.
shan maniyyi yana kara kiba a jiki domin akwai kitse daban-daban har kashi biyar zuwa bakwai da ke sa kiba a jiki.
Maniyyi kan dan yi wari, sai dai Likitoci sun bayyana cewa warin maniyi ya danganta ne da irin abinci da tsaftan namiji. Wani yakan yi dandanon siga-siga, wani kuma gishiri-gishiri.
A takaice dai shan maniyyi a kimiyyance matsaloli da hadarurrukan dake tattare dashi sunfi amfaninsa yawa ina fatan masu karatu zaku zama alkalan kanku. Wallahuaalam.
Comments
Post a Comment